Ina shan Zagi a Wajen masu kallo saboda Halina a cikin shirin Labarina - Jaruma Jamila - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Ina shan Zagi a Wajen masu kallo saboda Halina a cikin shirin Labarina - Jaruma Jamila

Jan 31, 2024

Ina shan Zagi a Wajen masu kallo saboda Halina a cikin shirin Labarina - Jaruma Jamila


Tsohuwar Jaruma kuma sabuwar Jaruma a cikin shirin nan naku Mai farinjini. Wato labarina Jaruma Jamila ta bayyana irin yadda mutane me caccakarta akan halinta da aka dorata a cikin shirin na labarina .


Wanda dayawa mutane Basu game cewa character ce ba bawai halin ne nata BA na zahiri Wanda hakan Yana kasancewa ne Daga Shi director Wanda ke bada umarnin shirin wato Malam Aminu saira..


Wasu gani sukeyi kamar halin tane na zahiri Wanda take nunawa a cikin shirin Wanda kuma BA hakane ba gaskiya ta nuna wannan halin ne kawai saboda shirin ahakan aka tsara Shi.


Ga hirar da akayi da wannan jarumar inda ta bayyana wasu abobuwar da suke damunta akan wannan character din data fito a matsayin mayyar kudade.