Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (8)
A yau 17 January ma munkawo muku wannan shirin Kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin mai suna Labarina wato shiri daga kamfanin Saira movies.
Wanda ahalin yanzu ana Season 8 Episode 8 ne Ga kadan daga Cikin na wannan satin wato ranar Jumaa ta jibi Kennan..
Ayi kallo lafiya.
https://youtu.be/s-AW_nPLNNw?si=pEelbYpXgpM_ouIe