Diyar Jaruma Hadiza Kabara tayi saukar Al-qur'ani Mai girma - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Diyar Jaruma Hadiza Kabara tayi saukar Al-qur'ani Mai girma

Jan 17, 2024


Diyar Jaruma Hadiza Kabara tayi saukar Al-qur'ani Mai girma


Cikin hotuna munkawo muku yadda wasu suka taya wannan jarumar murnar yarta ta kammala karatun Al-qur'ani Mai girma kamar yadda Ake cewa saukar Al-qur'ani Mai girma kenan.


Wanna abin Murna me Ga kowanne uba ko uwa taga yarta ta sauke Al-qur'ani Mai girma Wanda aka samu manyan jarumai na kannywood da suka halarci wannan walimar sauka a makarantar su yarta Tata.


Kamar yadda zaku gani wasu hotuna ne daga Cikin sauran hotuna da muku samu damar kawo muku wannan shafin namu.


Muna tayaya Murna sosai Allah yasa anyi a saa da rabo amin.


Ga yadda abin ya wakana a hotuna :