Yan Mata abi a hankali - Saurayi ya lálata Mata rayuwa tun tana Yar shekara 16 - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yan Mata abi a hankali - Saurayi ya lálata Mata rayuwa tun tana Yar shekara 16

Jan 17, 2024

Yan Mata abi a hankali - Saurayi ya lálata Mata rayuwa tun tana Yar shekara 16


Tun Ina karamar yarinya iyayena suka rasu Wanda hakan ne yasaka Bana da Gata sai Allah a rayuwa Wanda hakan ne yasaka ta hadu da wannan Saurayin wata kila ya nuna Mata zai aureta ne ko yaya..


Kamar yadda take bayani ta bayyana cewa yanzu hakan tana da Yar sa data Haifa Mai yanzu hakan yarinyar shekarunta 8 aduniya wannan Labarin Mai tausayi ne akan wannan marainiya..


Ta bayyana cewa tun tana secondary school ta Haifa masa ya kamar yadda take bayani akai


Don hakan yakamata Yan Mata su maida hankali sugane inda dare yayi musu Kuma su sancewa ba kowa ne Mai amana ba.


Ga hira da wannan yarinyar a wannan bidiyo: