Yadda Zaka hada AI photo da kanka ko wanne Kala kake buqatar hadawa - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yadda Zaka hada AI photo da kanka ko wanne Kala kake buqatar hadawa

Jan 18, 2024


Yadda Zaka hada AI photo da kanka ko wanne Kala kake buqatar hadawa


A yanzu haka kafar sada zumunta musamman facebook da sauran kafafe za’a ringa cin karo da wasu nauin hotuna masu kayatarwa na tsaffin mutane ko kuma na matasa wanda suke da da jan hankali.


wasu suna zaton cewa wadannan hotuna ana sayosu ne a online wasu kuma basu san hakikanin yadda abin yake ba, hakan yasa Arewatalent team sukayi binciken yadda ake hadawa da kuma sanya link na kamfanin da suka kirkiri fasahar domin alumma su karu.


wato wannan fasaha tana da abin taajibi tana zana duk wani bayani da aka sanya mata cikin akwatin da suka samar cikin karamin lokaci.


zaa shiha wannan link dake kasa domin zuwa inda ake hada irin wadannan hotuna da wayar hannu ko kuma da naura mai kwakwalwa.


idan anzo wajen yin bayanin irin hoton da ake so zaa rubuta ne da yaren turanci sai kiyaye domin AI bayajin Hausa saidai zuwa gaba zai iya koya.


Ga  misalin yadda Ake hadawa :
Ga link nan domin hadawa da kanka/ki:

https://www.bing.com/images/create