Bidiyo - Yadda aka gudanar da dinner din karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin MD General Film Industry


Bidiyo - Yadda aka gudanar da dinner din karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin MD General Film Industry


Kamar yadda muka kawo muku Labarin cewa an karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin MD General Film Industry na Nigeria Baki daya wanna ba qaramar Nasara bace Ga kannywood dama sauran Yan kannywood din ganin cewa abinda sukeyi ana yabawa dashi.


Wanda Wannan ne yabaiwa sauran jarumai Dama ta gudanar da dinner domin nuna farin Cikin su akan wannan mukamin da aka baiwa Dan uwansu kuma oga agaresu.


Muna muna taya wannan jarumi murnar na samun wannan mukamin Allah yasa ya kawo CI gaba da ba a zato a cikin wannan masana Antar.


Ga bidiyon Ku kalla:
hdgdgdjdjdhdhdhd


Previous Post Next Post