Hotunan tsohuwar jaruma Fati Muhammad da suka ja hankalin masoyanta
Wasu hotuna na tsohuwar jaruma nan wadda tayi nata tashe a kannywood wato jaruma Fati Muhammad sun bayyana a wani shafi nata ko Ince handle nata.
Mun kawo muku wadannan hotunan ne domin Jin naku raayi da kuma fatan alheri Ga wannan tsohuwar jaruma Fati Muhammad.
Me zakuce Akan wadannan hotunan na wannan jarumar ta kannywood..
Allah yasa mudace.
Ga hotuna Ku kalla: