Ex Actress Fati Kk - With her new husband in a photo - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Ex Actress Fati Kk - With her new husband in a photo

Feb 25, 2024


Ex Actress Fati Kk - With her new husband in a photo


Fati Kk who was an Ex kannywood actress was married now and she were been taking a video with her new husband which made fans to react and tells their opinions.


Fati Kk was an old to get married with the little age person as others says .. but what make her fall in love with her spouse.


They are now in love with her husband and they lived happily now 


Da Hausa.


Wuff : Tsohuwar jaruma Fati kk ta bayyana angonta dan saurayi


Tsohuwar Jarumar KannyWood Fati KK, Ta Bayyana Sabon Angonta Da Tayi WUFF! Dashi!!! A Kwanakin Baya Ne Ayi Yayin WUFF, Inda Mace Mai Babban Shekaru Zata Nemi Dan Matashin Namiji Ko Kuma Namiji Mai Manyan Shekaru Ya Nemi Yarinya Mai Karamin Shekaru Su Aure Juna.


Hausamini na ruwaito,daga Wancan Lokacin Anyi Tunanin Wannan Yayin Na WUFF Ya Wuce, Sai Kuma Yanzun Yayin Ya Shigo Masana’antar KannyWood, Inda Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Kamar Irin Su Rashida Adamu (Mai Sa’a) Ta Dakko Yaron Da Ta Bashi Shekaru Masu Yawa, Ta Aureshi Inda Suketa Cin Duniyarsu Da Tsinke, Haka Ayi Tsakanin Tsohuwar Jaruma Fati KK, Inta Itama Allah Ya Bata Nata Dan Matashin,




Itama Tsohuwar Shahararriyar Jaruma Farida Jalal, Wacce Ta Koma Wakokin Yabon Ma’aiki SAW, Itama Tayi WUFF Da Wani Dan Matashi Wanda Ake Tunanin Shekarunta Ya Dara Nasa.


Dukansu Dai Muna Musu Fatan Allah Ya AlbarKaci Tarayyar Nasu, Kuma Allah Ya Karo Wasu Wanda Suma Zasu Shiga Daga Ciki.