Hukumar Sail Zata baiwa Malamai Horo har na tsawon Wata biyar (5) Babbar dama Ga Malamai - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hukumar Sail Zata baiwa Malamai Horo har na tsawon Wata biyar (5) Babbar dama Ga Malamai

Feb 4, 2024


Hukumar Sail Zata baiwa Malamai Horo har na tsawon Wata biyar (5) Babbar dama Ga Malamai 


Wata hukuma Mai suna Sail Sun qaddamar da wani shiri akan baiwa Malamai Horo har na tsawon Wata biyar 5 Wanda zasu Baku damar halarta wannan horon akan Kari batare da biyan ko Sisi ba Ga Malamai na makarantar secondary da kuma na firameri Baki daya.


Kada Ku Bari wannan damar ta wuce Ku Ku hanzarta Ku Malamai Ku cike wannan link da muka kawo muku domin samun Shiga Cikin wannan horon da zaa baiwa Malamai mabanbanta.


Ga abinda suke cewa da turanci :



Sail Teacher's Programme

The SAIL Teachers Fellowship is a five-month programme for Public School Teachers across the 36 states of Nigeria, aimed at introducing them to innovative teaching methods and the use of tech-based tools and resources to improve classroom teaching and learning experiences.



Ga Yadda zakuyi Apply anan: 


https://sailstemprogram.typeform.com/to/bnb42DXy?typeform-source=www.google.com