Jaruma Hajara Usman ta cika shekara 39 tana harkan film


Jaruma Hajara Usman ta cika shekara 39 tana harkan film


Babbar jarumar kannywood wato wadda take fitowa a mahaifiya ta cike shekaru 39 a harkan shirin wasan Hausa Wanda shafin Labarai suka wallafa.


Muna tayata Murna muna kuma yi Mata fatan agama da duniya lafiya, Allah yasa mudace Baki daya.


Wanne fata kuke yiwa wannan jarumar kuma mahaifiya.