Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (13)

Kadan daga Shirin Labarina Na Ranar Jumaa Mai zuwa Season (8) Episode (13)

A yau 22 February ma munkawo muku wannan shirin Kamar yadda muka saba kawo muku wannan shirin mai suna Labarina wato shiri daga kamfanin Saira movies.Wanda ahalin yanzu ana Season 8 Episode 13 ne Ga kadan daga Cikin na wannan satin wato ranar Jumaa ta jibi Kennan..Ayi kallo lafiya.