Sabon shiri da aka hada jarumai biyu da Ake matuqar qauna agansu tare - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Sabon shiri da aka hada jarumai biyu da Ake matuqar qauna agansu tare

Feb 22, 2024


Sabon shiri da aka hada jarumai biyu da Ake matuqar qauna agansu tare


Kamar dai yadda kuka sani cewa a wannan shirin Mai dogon zango wato shirin labarina Wanda aka haska wata sabuwar jarumar Mai suna Zainab acikin shirin inda tafito a matsayin matar Al-ameen Wanda Daga Baya kuma director ya kasheta..


Inda mutane suketa fadan albarkacin bakinsu akai sai gashi yanzu kuma an samu wani director da ya hadasu bayan wancan shirin Daya gabata na labarina..


A Wannan sabon shirin zaku ganta tareda mutunen inda itace ma a matsayin matar Shi ..


Ga wasu hotuna kadan Daga Cikin Wannan shirin Mai dogon zango..