LABARINA Season 8 Episode 10 ORG HD - Saira Movies - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

LABARINA Season 8 Episode 10 ORG HD - Saira Movies

Feb 2, 2024

LABARINA Season 8 Episode 10 - Saira Movies Tv


A yau jumaa 2 January ma munkawo muku cigaban wannan shirin naku wato shirin labarina mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira movies tv ke gabatarwa wanda yanxu haka ake zango na takwas Kashi na 10.


Labarina wanda a cikin wannan shirin ya samu sababbin Fuskoki da zaku gani a cikin wannan inda sunka hada da jarumai kamar haka.


      • Sadiq sani sadiq

      • Amina rano

      • Fatima hussaini da dai sauransu.


Labarina wanda idan baku manta ba a ƙarshe zango na takwas 8 kashi na 10 inda anka tsaya akan za’a auren Maryam da kuma Al amen Wanda Anyi auren al ameen yanzu hakan muna kan Labarin tsohuwar matarshi data rasu.


Kamar yadda kuka sani yanzu dai Jamila ta gane kurenta donko tayi nadamar abinda tayi a Baya.


A cikin wannan labarina kashe na takwas 10 akwai chakwakiyya sosai duba da ganin sababbin fuskoki a cikinsa.