LABARINA Season 8 Episode 11 - Saira Movies tv - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

LABARINA Season 8 Episode 11 - Saira Movies tv

Feb 9, 2024

LABARINA Season 8 Episode 11 - Saira Movies 


A yau jumaa 9 January ma munkawo muku cigaban wannan shirin naku wato shirin labarina mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira movies tv ke gabatarwa wanda yanxu haka ake zango na takwas Kashi na 11.


Labarina wanda a cikin wannan shirin ya samu sababbin Fuskoki da zaku gani a cikin wannan inda sunka hada da jarumai kamar haka.


      • Sadiq sani sadiq

      • Amina rano

      • Fatima hussaini da dai sauransu.


Labarina wanda idan baku manta ba a ƙarshe zango na takwas 8 kashi na 11 inda anka tsaya akan za’a auren Maryam da kuma Al amen Wanda Anyi auren al ameen yanzu hakan muna kan Labarin tsohuwar matarshi data rasu.


Kamar yadda kuka sani yanzu dai Jamila ta gane kurenta donko tayi nadamar abinda tayi a Baya.


A cikin wannan labarina kashe na takwas 11 akwai chakwakiyya sosai duba da ganin sababbin fuskoki a cikinsa.