Bidiyo - Wasu daga cikin manyan kannywood lokacin suna Qananan Yara - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Bidiyo - Wasu daga cikin manyan kannywood lokacin suna Qananan Yara

Mar 17, 2024


Bidiyo - Wasu daga cikin manyan kannywood lokacin suna Qananan Yara 


Kamar yadda muka Saba kawo muku labarai Akan kannywood yauma munzo muku da wani sabon tambihi Akan wasu daga cikin manyan jarumai kamar su:


Ali Nuhu

Rahama Sadau

Mama daso

Zaharadden sani owner


Da dai sauran su, wannan bidiyon da zaku kalla zaiyi muku bayani ne Akan shekaru wadannan jaruman da Kuma irin gudunmawar da suka bayar a wannan bangare na harkan Shirin wasan Hausa.


Idan muka dauka kamar ta gefen Jarumi Ali Nuhu Wanda ahalin yanzu dai shine MD General na shirya harkan wasan kwaikoyi a Nigerian Baki Daya .


Wanda yasamu wannan kambun ne daga fadar shugaban kasar Nigeria wato Tinubu.


Allah yataya riko yasa a amfana Baki Daya ya wannan mukami da aka bashi.


Ga wannan bidiyon ku kalla: