Jarumi Ali Nuhu - Banida buri aduniya yanzu daya wuce Inga na aurar da yata Fatima - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Jarumi Ali Nuhu - Banida buri aduniya yanzu daya wuce Inga na aurar da yata Fatima

Mar 19, 2024


Jarumi Ali Nuhu - Banida buri aduniya yanzu daya wuce Inga na aurar da yata Fatima


MD General wato jarumi kma sarki Ali Nuhu Wanda ya Zama shine jigo kuka jagora ahalin yanzu a kannywood.


Ali Nuhu yabaksance shine mutum na farko da yazama gwarzo kuma yasamu kambu akasar waje Wanda suka hada da ingila da Kuma India.

Jarumin ya Kai ayaba masa ta gefen harkokin fina finai kama daga kano zuwa Nollywood Wanda dukkan su yabada gudumuwa sosai aharkan Shirin wasan Hausa Dana ma turanci.


Inba ku manta ba jarumi Ali Nuhu yayi birthday Wanda ya cika shekaru 50 a duniya Kuma manya da qananan jarumai Maza da Mata sun taya Shi murna sosai a birthday dinshi Allah yaqara shekaru masu albarka.

Ganin cewa jarumi Ali Nuhu yanzu bayada wani buri a duniya da ya wuce ya aurar da Yar sa Fatima ganin yanda yarinyar ta girma sosai Allah ya Raya abarsa ..


Wanne fata kuke yimata Fatima Ali Nuhu ga wasu hotuna na Yar MD General Ali Nuhu: