Kyawawan hotunan Yar Sabira ta shirin gidan badamasi - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kyawawan hotunan Yar Sabira ta shirin gidan badamasi

Mar 19, 2024


Kyawawan hotunan Yar Sabira ta shirin gidan badamasi

Jarumar nan Mai suna Hauwa garba wadda kuka fi sani da suna Sabira a cikin Shirin nan naku Mai garin jini wato Shirin gidan badamasi da tashar arewa24 ke gabatarwa ako Wanne karshen mako.


Wadannan hotunan da zaku kalla hotuna ne Yar wannan jarumar ce Mai suna Sabira Wanda suka ja hankulan masoyan wannan jarumar kamar yadda wasu suke tambaya wai tanada ya.

To GA hotunan Yar ta nan zaku kalla Kai tsaye daga wannan shafin namu.