Kannywood ta tuna da marigayi Jarumi Moda da irin gudunmawar da daya bayar - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Kannywood ta tuna da marigayi Jarumi Moda da irin gudunmawar da daya bayar

Mar 19, 2024


Kannywood ta tuna da marigayi Jarumi Moda da irin gudunmawar da daya bayar


Tsohon Jarumi da aka Dade na gwabzawa dashi a harkan barkwanci da Kuma harkan yan camama a kannywood Wanda wasu yan kannywood suka tuna da wannan jarumin bayan rasuwarsa.


Jarumin ya Bayarda gudumuwa sosai domin ganin ci gaban wannan gefen na wasan kwaikoyo a garin kano dama sauran gariruwa dadama..


Idan zaku iya tunuwa wannan jarumin ya rasu ne ta hanyar ciwon da yakamashi na suga Wanda yazama shine ajalinsa ..


Manyan jarumai sunyi iya yinsu wajen taimakawa wannan bawan Allah lokacin da bayada lafiya Amma dayake lokaci yayi ba makawa.

Wanda jaruman da suka taimakawa wannan jarumin suna hada da:


Ali Nuhu

Adam a Zango

Sani danja


Da sauran wadan da bamu fada sunansu ba fatan mu dai Allah ya jikanshi da rahama ya Kai haske kabarinshi.

Menene fatan ku ga wannan jarumin !!