Halima Cissé matar da ta haifi yan 9 ta shiga kundin Bajinta na “Guinness World record”

Halima Cissé matar da ta haifi yan 9 ta shiga kundin Bajinta na “Guinness World record”

Halima yar ƙasar Mali ta haifi jarirai 9 lokaci guda a wani asibiti dake ƙasar Morocco a ranar 4 ga watan Mayu 2022, Yara 4 maza 5 mata.

Mahanga ta ruwaito Matan an raɗa masu suna Adama, Oumou, Hawa, Kadidia, da kuma Fatouma; a yayinda mazan kuma aka samu Oumar, Elhadji, Bah da Mohammed.

Ga hotunan ta da mijinta da ‘ya’yanta.