-->
Fauziyya D. Suleiman ta magantu akan halin da Adam a zango yake ciki a yanzu Fauziyya D suleiman da Adam a zango

Fauziyya D. Suleiman ta magantu akan halin da Adam a zango yake ciki a yanzu Fauziyya D suleiman da Adam a zango


Fauziyya D. Suleiman ta magantu akan halin da Adam a zango yake ciki a yanzu Fauziyya D suleiman da Adam a zango


Fitacciyar marubuciya a masana’atar Kannywood kuma mai bada shawara ta musamman akan tallafi da jinkai ta abba kabir yusuf fauziyya D. Suleiman tayi kira ga al’umma da a taimakawa jarumi adam a zango da soyayya da kauna arin halin da yake ciki a yanzu ta nemi wannan alfarma ne kamar yadda ta wallafa a shafinta na kafafun sada zumunta.


Fauziyya D suleiman mace mai kamar maza ce wadda duk a irin halin da ya’yan masana’atar Kannywood sun ka shiga tana yin ruwa da tsaki wajen ganin an kawo karshen ɓaraka da sulhu.


Adam a zango a halin yanzu tabbas yana bukatar addu’a ga yan uwa da masoya duba da irin halin da ya tsinci kanshi a halin yanzu.


Ga abinda fauziyya d suleiman take cewa.


“Ban taba magana akan wani dan fim ba, amma halin da Adam Ban taba magana akan wani dan fim ba, amma halin da Adam Zango ke ciki yana bukatar mu nuna masa soyayya irin ta addini, yana bukatar mu ja shi a jiki, abubuwan da ya ke yi a yanzu akwai damuwa, don Allah a samu wadanda za su je kusa da shi don Allah, komai zai ita faruwa da shi, domin a tanzu yana ruguza gidansa da rayuwar yaransa da danginsa da ‘yan’uwansa, amma don Allah mu ja shi a jiki kar mu ji haushinsa yana bukatar kulawar duk wani musulmi hakan zai dawo da shi daidai ya fita daga danuwar da ya ke ciki, mu yi hakuri mu kawar da kai ga komai, don Allah a samu masu ziwa kusa da shi please kafin abunnan ya gama lalacewa.Zango ke ciki yana bukatar mu nuna masa soyayya irin ta addini, yana bukatar mu ja shi a jiki, abubuwan da ya ke yi a yanzu akwai damuwa, don Allah a samu wadanda za su je kusa da shi don Allah, komai zai ita faruwa da shi, domin a tanzu yana ruguza gidansa da rayuwar yaransa da danginsa da ‘yan’uwansa, amma don Allah mu ja shi a jiki kar mu ji haushinsa yana bukatar kulawar duk wani musulmi hakan zai dawo da shi daidai ya fita daga danuwar da ya ke ciki, mu yi hakuri mu kawar da kai ga komai, don Allah a samu masu ziwa kusa da shi please kafin abunnan ya gama lalacewa.” -inji fauziyya D suleiman

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel