-->
Jahohi 11 basu cike gurabun da akabasuba na shirin tallafin grant

Jahohi 11 basu cike gurabun da akabasuba na shirin tallafin grant


Jahohi 11 basu cike gurabun da akabasuba na shirin tallafin grant


Har yanzu Akwai jahohi 11 da Basu cike gurabunda akabasuba na mutanenda zasu anfana da Shirin bada Tallafin kudi da Gwamnatin Tarayya zatayi ga Al Ummar Kasar a fadin kananan Hukumomi 774

Ministar cinaki da Zuba Jari ta kasa

Dr. Doris Uzoka Anite ce ta sanarda Haka a Abuja 


Ministar Ta Lissafo Jahohin Kamar Haka 


1. jigawa

2. Katsina

3. Niger

4. Sokoto

5. Kebbi

6. Kogi

7. Anambara

8. Zamfara

9. Taraba

10. Ebonyi

11. Kwara


Ministar ta Qara dacewa yanzu Haka sun sake Bude kafar cike Shirin don Baiwa wadannan Jahohin damar cike Shirin


Ministar tace aqalla kowacce karamar Hukuma mutun 1000 nezasu anfana da Shirin

Tace Mata da matasa su keda kaso 75 cikin 100 na wadanda zasu anfana da Tallafin kudin na Naira Dubu 59 Wanda za'a tura Kai tsaye cikin asusun ajiyar wadanda Suka cike Shirin

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel