Jaruma Fati Usman Wadda aka fi sani da Fati Slow ta Rasu


Jaruma Fati Usman Wadda aka fi sani da Fati Slow ta Rasu


Innalillahi wa'innalaihi raji'un: Mun samu labarin rasuwar Jarumar fina-finai ta Kannywood Fatima Usman wacce aka fi sani da Fati Slow


Margayiya Fati ta yi fice a yan watannin baya da batun "Cire kebura... Only God She's perfect da sauransu..."


A Yau ta ruwaito Jarumar ta rasu ne jiya da daddare a Abasha wani gari dake kusa da Sudan.


Mansura Isah wacce ta fitar da labarin rasuwar ta ce "a can za ayi jana'izar ta, amma ana zaman makoki a gidan su dake Unguwa Uku"

Previous Post Next Post