A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur'ani, - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur'ani,

May 27, 2024


A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur'ani, Allah yasa Alkhairi


Jarumin kannywood Wanda suka fi sani da suna Adam a Zango ya bayyanawa duniya cewa GA yadda yakeso ya aura.


Wanda ya Dora hotunan ta a shafin sa na sada zumunta Wanda masoyansa suka bayyana Jin dadinau da Kuma you mishi fatan alheri.


Wanne fata kukeyiwa wannan jarumin na naku Mai farinjini wato Adam a Zango.


Ga wasu daga cikin hotunan wannan baiwar Allah.




Ga wannan bidiyon domin Karin bayani: