Jarumi Adam a Zango tareda iyalinsa abin birgewa
Babban jarumin nan na kannywood wato Adam a Zango Wanda ya kasance Daya Daga cikin Manyan jaruman kannywood da akae ji dasu a Wannan zamanin Wanda muka tattara muku hotunan yayansa abin birgewa GA masoyansa.
Wadannan hotuna da zaku kalla yanzu hotuna ne na Babban jarumin nan wato Adam a Zango da yayansa.
KO meye addua Ku agaresu da Shi jarumin Baki Daya.
Kalla hotunan: