Jaruma Hadiza Saima ta bayyana babban burinta a game da Yarta Surayya Salisu Yahaya
Babbar jarumar masana Antar kannywood wadda aka fi sani da jaruma Saima Muhammad ya bayyana cewa ita burinta Akan yarta a duniyar nan bai wuce ta hanya a gidan mijinta ba Wanda Kuma duk wata ya da ake yiwa fatan samun gamawa da duniya lafiya shine burin mahaifanta akanta.
Ta qara da cewa tana yiwa yarta addua akoda yaushe da ma yayan Muslim Akan samun mazaje na gari da zasu Zama jigo agaresu Baki Daya .
Allah ya cika Mata burinta dama mu Baki Daya Allah ya mugama da duniya lafiya.
Amin summa amin.