Tsohuwar Matar Ado gwanja Maimuna Dan Auta tayi Aure a Karo na 3 Allah ya bada Zaman Lafiya
Tsohuwar matar mawaqi Ado ISA gwanja kenan wadda aka fi sani da suna maimunatu wadda itace uwar yayansa Daya fara Zama da ita a duniya.
Wanda daga bisani suka Samu rabuwa da juna , ita dai maimunatu ta qara aure Wanda shine ma aka wa radi da cewa aure na ukku idan aka hada da Wanda yayi na farko da mawaqi Ado ISA gwanja kenan Wanda daga bisani kafin a Daura wannan auren nata na yanzu na ukku kenan Saida ta shaidawa iyayenta cewa ita pa tanaso ta koma gidan mijinta na farko wato uban yayanta.
Wanda Shi Kuma mawaqi Ado ISA gwanja ya bayyanawa makusantan sa cewa zaman sa da maimunatu ya qara har abada.
Muna yi Mata fatan alheri da Kuma samun Zama Mai daurewa a gidan mijinta Allah yabasu zaman lafiya.