Bidiyo: Mawaqi Rarara yasha magana Kan wadda akayi Z!na da ita kafin ta ganshi - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Bidiyo: Mawaqi Rarara yasha magana Kan wadda akayi Z!na da ita kafin ta ganshi

Jun 10, 2024

Bidiyo: Mawaqi Rarara yasha magana Kan wadda akayi Z!na da ita kafin ta ganshi


Wani sabon labari Daya karafe shafikan sada zumunta Wanda aketa yayatawa shine labarin wata Mata dazata ga mawaqi Rarara Wanda Saida tashiga hannun wasu mutane sukayi Lalàta da ita sannan sukace zasu hadata da mawaqin.


Wanda mawaqi ya wallafa cewa Shi baisan da wannan labarin BA Saida abin yafaru tukuna Wanda hakan wasu sukeyi suna bata sunan wanna masantar ta kannywood.


Ga cikakken bayani a wannan bidiyon da zaku kalla Kai tsaye: