Soyayya ruwan zuma yadda Fati ladan tsohuwar jaruma ta taya mijin ta “Birthday” - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Soyayya ruwan zuma yadda Fati ladan tsohuwar jaruma ta taya mijin ta “Birthday”

Jun 4, 2024


Soyayya ruwan zuma yadda Fati ladan tsohuwar jaruma ta taya mijin ta “Birthday”


Tsohuwar fitacciyar jaruma masana’atar Kannywood wadda ta taka rawa gani sosai a masana’atar Kannywood musamman a fim din adamsy da tayi suna sosai.


Fati lada ta auri Yarima shattima wani matashin mai rufin asiri wanda itace mata ta biyu a gidan shi yarima shatimma.


Fati ladan cikin nuna farin ciki da jin dadi da nuna so da kauna ga mijinta a ranar zagayowar ranar haihuwar ta.


Ga hotunan nan.