Hukumar Yan sanda ta kasa ta fitarda sunyen wadanda Sukayi nasarar samun aikin a 2024 duba sunanka
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukumar yan sanda ta Najeriya na 2023/2024.
Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 tun a gwamnatin aiki Buhari aka fara daukar yan sanda 10k duk shekara domin bunkasa ma’aikata da karfin ‘yan sandan Najeriya.
Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce akalla an dauki mutane 10.