A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif Idan Har Ta Aminta
Wani saurayi KO ace magidanci da ya furta cewa a Shirye yake da ya Auri wannan Budurwa mai suna Hamdiya Yar asalin jahar Sokoto da aka kama saboda fallasa wasu abubuwan da akeyi a cikin jahar Sokoto.
Ga abinda yake cewa anan:
A Shirye Nike Tsaf Na Auri Hamdiya Sidi Sharif Idan Har Tana Buƙatar Hakan, Cewar Sama'ila Umar, Ɗakingari, Jihar Kebbi
Wanne fata kuke yiwa wannan bawan Allah Akan wannan Budurwa da yake so ya aura.