Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Yin Sauƙi A wasu jahohin arewacin Najeriya
Source: Hausaloaded
Ana ci gaba da samun saukin Farashin kayan abinci inda buhun Alabo ya dawo dubu 50,000 zuwa 60,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Dutsi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 58,000 ja – 60,000
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 68,000 Mori – 68,000 Fara – 53,000 ta – 79,000
3- Buhun Gero – 74,000
4- Buhun Gyadar kulli – 90,000 Mai bawo – 40,000
5- Buhun Kalwa Mai gari – 60,000 marar gari – 76,000
6- Buhun Alabo sabo – 50,000
Kasuwar garin ‘Yantumaki a karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 58,000
2- Buhun Gero tsoho – 65,000 Dauro – 64,000
3- Buhun shinkafa tsaba – 120,000 shenshera – 50,000
4- Buhun Gyada – 128,000 Mai bawo – 42,000
5- Buhun Wake – 108,000
6- Buhun Waken suya – 48,000
7- Buhun Tattasai solo – 60,000
8- Buhun tumatur – 18,000
9- Buhun Albasa – 84,000
10- Buhun Ridi – 120,000
11- Buhun Dabino – 160,000
12- Buhun Alkama – 100,000
Kasuwar garin Dandume,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara Fara – 58,000 ja – 60,000
2- Buhun Dawa – 70,000
3- Buhun Gero – 67,000
4- Buhun Dauro – 80,000
5- Buhun shinkafa tsaba – 120,000 140,000 shenshera – 53,000 ta tuwo – 140,000
6- Buhun Gyadar kulli – 185,000 ja – 170,000
7- Buhun wake fari – 150,000
8- Buhun waken suya – 81,000 _ 82,000
9- Buhun Makani – 25,000
10- Buhun Alkama – 100,000
11- Buhun Barkono Dan minci – 250,000 Dan kuyalo – 350,000 Dan zamfara – 250,000
Kasuwar garin Charanchi, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 62,000 zuwa 65,000
2- Buhun Dawa – 44,000_48,000
3- Buhun Gero – 64,000 zuwa 75,000
4- Buhun Shinkafa – 120,000 zuwa 140,000
5- Buhun Gyadar kulli – 130,000_140,000
6- Buhun Wake – 110,000_115,000
7- Buhun waken suya -84,000_88,000 durin gona
8- Buhun Alabo – 50,000_60,000
9- Buhun Garin kwaki – 59,000_60,000