Kyawawan hotunan jaruman kannywood mata da suke lokaci
Wasu hotunan Manyan Mata kannywood wato manyan jarumai da suke lokaci a Yanzu Wanda shafin kannywood suka wallafa.
Wadannan hotunan sun dauki hankulan masoyan wadannan jaruman na kannywood Wanda suke lokacin su.
Wadannan jaruman sun fito a manyan fina finan kannywood wadanda suka hada da Labarina, izzar so da dai sauran sun.
Ga wadannan hotunan da aka wallafa a wannan shafin na sada zumunta:
Latsa wannan link: