Burina shine insamu Miji na Gari mai qaunata da Zan aura Jaruma Zainab Indomie
Tsohuwar Jarumar kannywood Kuma aka dade ana yin da ita a harkan film na kannywood ta bayyana cewa ita dai yanzu aure takeso.
Domin shine a gaban ta yanzu tan neman Miji na Gari mai qaunarta da zai aureta kamar yadda ta bayyana a wani hira da akayi da ita.
Inda ta bayyana cewa batada wani buri a Yanzu dai a gabanta da ya wuce taganta a dakin mijinta domin Raya Sunna maaiki.
Wanne fata kuke yiwa wannan Jarumar na samun Miji na Gari da zai Kula da ita !!
Fatan alheri Daga Naijastick Blog !!