Sabon Shirin jarumi Adam a Zango tareda Dansa mai suna "Baby" - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Sabon Shirin jarumi Adam a Zango tareda Dansa mai suna "Baby"

Nov 17, 2024

Sabon Shirin jarumi Adam a Zango tareda Dansa mai suna "Baby"


Wani sabon Shirin da zaizo daga kamfanin White house family Wanda wannan kamfanin Yana karkashen jarumin nan Mai suna Adam a Zango.

Kamar yadda ya bayyana cewa za a Fara Saukar wannan Shirin ne a watan Disamba wato Daya GA wannan Wata kenan Wanda Shirin ya had da manyan jarumai da dama wadanda BA a bayyana sunan su BA.


Abin mamaki Dansa shine jarumi a cikin wannan Shirin da zaizo muka nan da wata Daya.


Ku kasance damu dominjin yadda zata Kaya.