Soyayya dai tsakanin Jarumi Adam a Zango da Yar Aljanna sai fatan alheri sai cigaba ake - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Soyayya dai tsakanin Jarumi Adam a Zango da Yar Aljanna sai fatan alheri sai cigaba ake

Nov 10, 2024


Soyayya dai tsakanin Jarumi Adam a Zango da Yar Aljanna sai fatan alheri sai cigaba ake


Kamar dai yadda muka kawo muku labarina wannan Yar Aljanna wadda daliba ce Kuma Mai haddar alqurani Mai girma wadda tun farkon fari ta birge jarumi Adam a Zango ya nuna Mata qauna a zahiri BA wani boye boye.


Wanda izuwa yanzu dai wannan soyayya sai ci gaba takeyi ana masu fatan alheri ako ina ganin yadda ya Samu karbuwa a wajen wannan Budurwa mai suna Yar Aljanna.


Ana Ku wanne fata kuke yi musu ne a cikin soyayya nasu.


Ku ajiye a comment section namu !!


GA cikakken Bìdiyon mai bayani Yadda soyayya sunta kasance wadda tayi Nisan gaske