Yadda Zakayi Upgrade Na Account Dinka Na Wema Zuwa Tier 3
Wannan Shine Wema Bank Conversation Form
Zakuyi Download Nashi
https://eu.docworkspace.com/d/sIFeVyOCIAqCAwbkG?sa=601.1123
Zakuje Shagon Masu Buga Takardu Da Photocopy (CAFE) Saiku Tura Musu Suyi Muku Printing Out
Sannan Ku Tafi Da Katin Dan Kasa, Da Bill Na Wutar Nepa Wanda Bai Huce Wata 2 Da Bayarwa Ba, Duk Kuyi Photocopy
Sannan Ku Dawo Ku Nutsu Ku Cike Duk Wani Gurbi Da Sukace Ku Cike A Jikin Form Din, A Kula Sosai Wajen Cikewa, Ba’a Soke Rubutu Ajikin Form sannan Ba’a Tisa Rubutu Koma Wanne Irin Form Ne
Wanda Yasan Bazai Iya Ba, Ya Nemi Wani Ko Wata Su Cike Masa Sbd Gudun Matsala
Bayan An Cike Sai A Samu Waya Me Kyau A Dauki Hoton Form Din, Sannan A Dauki Hoton National ID Card Da Kuma Nepa Bill.