Yadda Jarumi Adam A Zango Ya Shiryawa Diyarsa Bikin Birthday - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Yadda Jarumi Adam A Zango Ya Shiryawa Diyarsa Bikin Birthday

Nov 12, 2022


Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Adam A Zango Ya Shiryama Diyarsa Wanda Amaryarsa Ta Haifa Murnar Birthday! Diyar Tasu Dai Ta Cikia Shekara Daya Dai Dai A Rayuwarta. 


Hakan Yasa Jarumin Tare Da Iyalinsa Su Shirya Dan Kwarya Kwaryan Birthday Domin Taya Diyar Tasu Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta.


Idan Baku Manta Ba, Adam Zango Da Amaryarsa Safiyya, Suna Cikin Shekaru Na Uku Kenan Da Yin Aure, Inda Allah Ya AlbarKaci Auren Nasu Da Samun Zuriya.


Ga Hotunan Da Biyon Yadda Shagalin Bikin Birthday  Na Diyar Tasu Ya Kasance.