Mugun Zama Series Film - Shiri Mai dogon Zango Daga Mahmud Labarina - Arewa24 - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Mugun Zama Series Film - Shiri Mai dogon Zango Daga Mahmud Labarina - Arewa24

Dec 27, 2022


For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

A new series coming to an update on arewa24 tv station which will be shown 8:00pm on Sunday.

The film was an series film and will be shown on only arewa24 tv every Sunday by the talented and the legend Mahmud Labarina also known as Nuhu Abdullahi.

Reposted from @arewa24channel Shirin #MUGUNZAMA
Na daga cikin Fina-Finan Gwarzon mu na wannan watan da zai zo muku a ranar Lahadi da misalin karfe  10:00 na dare a tashar AREWA24, ku biyo mu don kallon wannan fim.

  • Nuhu Abdullahi
  • Rahama Sadau
  • Adam A Zango 
  • Realalinuhu 
  • Falalu a dorayi
  • Nafeesat izzarso
  • Official  Faty muhd
  • Aminu Saira
  • Lawan Ahmad

Kamar yadda ya gabata a shekaru hudu 4 dasuka gabata wanda an bayyana irin wannan shirin a wani YouTube channel kamar yadda muka kawo muku wannan shirin.

A kasan nan ayanzu zaku iya kallo shirin wanda aka yi tun shekaru hudu da suka gabata:

>> Watch Mugun Zama [1&2] via this link
https://youtu.be/o2b_85e1Tek

>> Watch Mugun Zama [2&4] via this link
https://youtu.be/0ZouqJ1wjYc

Saidai wanda arewa24 zasu kawo muku bamu sam yanda zaizo ba amma dai muna fatan ya kasance a wani sabon salo ba kamar wanda yagabata ba.

Via with us all the time for an update to this post.

Always refresh our website for more stories !!