Fans Guess Who Will Marry Sumayya In Labarina Series Movie - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Fans Guess Who Will Marry Sumayya In Labarina Series Movie

Jan 2, 2023

For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

This was the first time fan decide to go with one person that they see he will marry Sumayya in this season.

The film was dedicated to the Malam Amimu Saira family who  is the director of the movie.

This season will brings joy and happiness to the viewers of the film especially who watch the film in our page every week.

Let have this in hausa !!

Waye raba Gardama?? Ana Zargin daya daga Cikin Samarin Sumayya da Sauya Kama a Matsayin raba Gardama

Waye raba Gardama?? Ana Zargin daya daga Cikin Samarin Sumayya da Sauya Kama a Matsayin raba Gardama

Kayataccen Shirin nan Me dogon Zango Wanda Kamfanin Saira Movies take Gabatar wa wanda ya dauki Hankulan jama’a da dama ya sauya salo ta inda aketa gwabza mahawara akan wanene raba Gardama acikin shirin.

Tun dai satin daya gabata ne aketa cece kuce akan wani sabon alamari wanda yake faruwa acikin shirin inda mutane suketa mamaki Kishin kishin cewa mahmud zai dawo bayan kowa yasan cewa ya riga ya mutu

Kalli Cikakken vedion ko wanene raba Gardama anan