Watch: Dinner Party Of Former Zamfara State Governor Daughter - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Watch: Dinner Party Of Former Zamfara State Governor Daughter

Jan 2, 2023


For More Hausa Update Please Join Our WhatsApp Group Now !!

Today we brings you to the dinner party of former zamfara state governor Abdulaziz yari daughter.

Who was married on Saturday with her beautiful groom.

The dinner took place in zamfara state where fans and relatives have been meet and greet in the dinner party.

Here we go with small bit video of the dinner which we brings to you as as teaser.

Yadda akayi shagalin bikin “yar tsohon Gwamnan Zamfara Hadiza Yari da Nasir Shema

An fara shagalin bikin ne tun a ranar Asabar 24 da watan Disambar da muke ciki na shekarar 2022 wadda muke bankwana da ita.

An samu tsari sosai a wajen shagalin bikin wanda ya hada tun daga wajen Bridal Shower,Arabian Night, Mother’s Eve,Kamu da dai sauran su wadanda bamu san sunan da sukayi musu ba.

An samu mahalarta taron daga bangare daban-daban, Ƴan uwa da Abokan Arziki, Ƴan fim irin su Hafsat Idris,Humairatu,Sadiya Kabala da dai sauran su.

Anyi wanka iya wanka da Gwalagwalan Alfarma wadanda ba’a taba ganin irin su ba sai a bikin ƴar gidan tsohon Gwamnan jihar Zamfara din Abdulaziz Yari da Nasir Shema.

Ba tare da mun cika ku da surutu ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin zamu sanya muku wasu labaran akan bikin da daura Auren.


Watch small video here !!