Hotuna wajen daukar sabon film Mai suna Nijar da Nigeria:
Wani sabon shiri da zaa Fara dauka a kasar Nijar da kuma Nigeria Wanda wannan shirin yazo ne daga kamfanin Anfara Multimedia Wanda shine kamfanin da suka kawo muku shirin nan nasu Mai farin jini Mai suna Uku sai Uku.
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News 👇🏻
Join Our Twitter Group 👇🏻
https://t.me/naijastickfansgroup
Yanzu ma sunzo muku da wani qayataccen shiri Mai dogon zango Wanda zai Fara zuwa muku a tashar su ta YouTube.
Ga hotuna yadda zaa Fara daukar shirin: