Wata Baturiya Mai shekaru 38 ta koka a Rashin samun mijin Dan afrika - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Wata Baturiya Mai shekaru 38 ta koka a Rashin samun mijin Dan afrika

Dec 18, 2023


Wata Baturiya Mai shekaru 38 ta koka a Rashin samun mijin Dan afrika

Wannan Lamarin ya wakana ne ayayinda wata tsaleliyar Baturiya wadda yayi ikrarin cewa ita budurwa ce Mai kimanin shekaru 33 a duniya inda har yanzu bata samu miji ba Wanda kuma tana Neman miji akasar Africa yanzu bata ma son yin aure a kasar su.

ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup

Ga abinda shafin Fikira suka bayyana:

Baturiyar Amurka 'yar 38 ta buƙaci mijin aure matashi kuma ɗan Afirika, duba da yadda ta kwashe waɗannan shekaru ba ta yi Aure ba.”

Latsan na domin ganin tabbacin Labarin:

https://www.facebook.com/share/p/9gFDevHUVsghndpA/?mibextid=xfxF2i