Shekaruna Talatin da biyar (35) a duniya Ina Neman mijin aure ruwa a jallo - wata budurwa
ATTENTION
For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻
https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj
Follow Us On Google News 👇🏻
Join Our Twitter Group 👇🏻
https://t.me/naijastickfansgroup
Kamar Yadda muka saba kawo muku wasu daga Cikin labarai na duniya yauma munzo muku da wani Labarin wata Mata da Fadi cewa ita dai ta gaji Neman mijin aure take.
Ga abinda take cewa anan:
Tura ta kai Bango, Wata zankaɗeɗiyar budurwa kenan 'yar Nijeriya mai shekaru 35 da ta ɗaga allo a tsakiyar Kasuwa mai ɗauke da saƙon neman mijin aure.”
Ku kasance damu domin jin Yadda zata Kaya a wannan Karon:
Visit now for more >>> click me now