Hadarin mota ya Sami wani babban jarumi kuma mawaqi a kannywood - Soja Boy - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Hadarin mota ya Sami wani babban jarumi kuma mawaqi a kannywood - Soja Boy

Dec 4, 2023


Hadarin mota ya Sami wani babban jarumi kuma mawaqi a kannywood - Soja Boy:Ayau ne muka samu Labarin hadarin mota da jarumi kuma babban mawaqi a masanaantar kannywood wato Soja boy Wanda suke kawo muku film dinsu Mai suna "Yahoo boy".

ATTENTION

For More Update Join Our WhatsApp Group 👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GdEk2acGy4X8FFifk2wRtj

Follow Us On Google News 👇🏻

Naijastick On Google News 

Join Our Twitter Group 👇🏻

https://t.me/naijastickfansgroup

Ga Yadda abin ya kasance daga wani shafi a Cikin shafin manyan kannywood.


Kamar Yadda kannywood exclusive suka bayyana cewa:


Innalillahi wainnailaihiraju'un! Allah ya jarabce Jarumi kuma mawaki Soja Boy @officialsojaboy da samun hadarin Mota. Amma alhamdulillah yana cikin  qoshin lafiya babu rauni ko buguwa. Muna rokon Allah ya kiyaye gaba ya kuma mai mashi da sabon arziki Ameen ya Hayyu ya Qayyum.


Domin samun wasu labarai ku dannan wannan link Din >>> Click me now