Jerin Manyan Yan kannywood Maza da mata da suka taba yin soyayya da juna - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Jerin Manyan Yan kannywood Maza da mata da suka taba yin soyayya da juna

Mar 18, 2024


Jerin Manyan Yan kannywood Maza da mata da suka taba yin soyayya da juna


Kamar dai kullum yadda muka Saba kawo muku labarai Akan kannywood yauma munzo muku da wani.

Kasancewar bakowa ne yasan wasu daga cikin Yan kannywood manya da qananan su dasuka to soyayya ba a cikin masana natar ta wasan Shirin Hausa wannan ya kasance a wasu a shekarun Baya kamar su:

    • Adam a zango da Nafisa Abdullahi

    • Baballe hayatu da Kuma Sadiya gyale

    • Lilin Baba da Kuma Ummi rahab

    • Sani danja da Kuma Mansura isah

    • Shu'aibu kumarci da Kuma Balaraba

Da dai sauran su da bamu fada ba a wannan rubutu Amma sauran zaku jisu a wannan bidiyon da zaku kalla yanzu.

Ku ajiye mana raayoyinku a comment section namu Kai tsaye muna maraba daku akoda yaushe.

Ga bidiyon anan ku kalla: