Wasu daga cikin Manyan jaruman kannywood tareda yayyen su da Kuma qannen su na jini


Wasu daga cikin Manyan jaruman kannywood tareda yayyen su da Kuma qannen su na jini


Bayan harkan Shirin Hausa da Manyan jaruman kannywood sukeyi a bayyane wasu daga cikin Manyan da Kuma qananan jarumai Maza da Mata suna gudanar da rayuwar sune kamar yadda kowane Dan Adam yake yin rayuwar sa abayan fage.

Wannan bidiyon da muka kawo muku zaiyi muku bayani ne Akan wasu daga cikin Manyan da Kuma qananan jaruman kannywood da sukeda kyakkyawar alaqa da yan uwansu na jini Wanda Harman duniya ta sansu a bayyane ..


Kamar idan muka dauka da jaruma Kuma Yar kasuwa Hadiza Gabon Wanda ta bayyana yayanta da Kuma qannen ta a duniya aka sansu.

Ta wani bangare Kuma akwai jarumar nan wadda tayi shuhra a harkan Shirin film na Hausa da Kuma Nollywood wato jaruma Rahama Sadau wadda ita tana Daya daga cikin wadanda suka bayyana ahalinta Maza da Mata acikinsu.


Ga Maryam Booth wadda itama duniya yasan da yan uwanta na jini 

Cikakken bayani Akan wannan bidiyon da zaku kalla yanzu - ga bidiyon nan: