Tsofaffin Jaruman Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu - NAIJA STICK

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Tsofaffin Jaruman Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu

Mar 17, 2024


Tsofaffin Jaruman Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu


Wasu daga cikin tsofaffin Jarumin Kannywood Da suka rigamu gidan gaskiya wadanda ake tunawa dasu akoda yaushe wadanda suka hada da manya da Kuma qananan jarumai acikin su.


Wadannan Jaruman sun hada da :


Baba Mai Aya

Aisha Dan kano

Balaraba

Hajiya Kushin

Da dai sauran su.


Wadannan Jaruman sun bada gudumuwa sosai a wannan masana anta tun farkon inda aka fito a wannan masana anta.


Jaruman sunyi iya qoqarin su wajen ganin sun bada gudumuwa daukaka da Kuma wearing guiwa na karfafa wannan masana Antar.


Allah yajiqansu da rahama ya haskaka kabarin su.