Bidiyon Shagalin bikin fitaccen mawaqin kannywood isah ayagi

Bidiyon Shagalin bikin fitaccen mawaqin kannywood isah ayagi


Mawaqi Isah ayagi ya Samu Shiga Daga ciki maana dai lokaci yayi an Daura auren wannan mawaqi da jaruman Shi muna Fatah Allah yabasu zaman lafiya da zuria dayyaba.


Kamar yadda kuka sani muna kawo muku wasu daga cikin Shagalin bikin fitaccen mawaqin nan naku Isah ayagi.


Ga Wannan bidiyon na Shagalin wanna bikin nashi shida matarshi.


Ayi kallo lafiya:

Previous Post Next Post