Murja yar tiktok tayi alqawari yin Bidiyo ana Lalàta da ita - Malam Ali kwana chas'in ya fice Daga kannywood - Naija Stick

Mobile Menu

Powered by Blogger.

Top Ads

More News

logoblog

Murja yar tiktok tayi alqawari yin Bidiyo ana Lalàta da ita - Malam Ali kwana chas'in ya fice Daga kannywood

Jun 10, 2024

Murja yar tiktok tayi alqawari yin Bidiyo ana Lalàta da ita - Malam Ali kwana chas'in ya fice Daga kannywood


Wata sabuwa kamar yadda kuka sani dai takuce murja kunya wadda aka fi sani da Murja Ibrahim kunya 


Ya bayyana cewa tadau alqawari koyaushe ne saita fidda bidiyon da zatayo ana yin Laalàta da ita wannan ya biyo bayane Kan Shan magana datakeyi akoda yaushe.


Wasu sunyi maganganu kancewa suna nan suna Jira Don su GA wannan bidiyon.


Wani bangare Kuma jarumin nan na Shirin nan na kwana chas'in Wanda aka fi sani da suna Malam Ali a cikin wannan Shirin ya bayyana cewa ya fice daga harkan fina finai na kannywood Wanda hakan shine zai bashi kwanciyar rai da Kuma hankali.


Inbaki manta BA abaya yasha caccaka Kan wasu abobuwa dasuka faru yanzu dai tura yakai Bango.