Farashin buhun barkono yayi tashin Gwauron zabi yakai naira ₦150,000
Buhun Barkono ya kai Naira 150,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 89,000 ja – 89,000
2- Buhun Gero – 79,000
3- Buhun Maiwa – 79,000
4- Buhun Gyadar kulli – 125,000 kwankwasa – 41,000 gyadar iri – 130,000
5- Buhun Wake manya – 150 kanana 140,000 ja – 130,00
6- Buhun Waken suya – 81,500
7- Buhun Kanwa – 17,000
8- Buhun Alabo – 63,000
9- Buhun Barkono – 150,000
10- Buhun Aya kanana – 110,000
Menu
Log In
HausaLoaded
Search for
Switch skin
MUSIC : Sani Danja – Babana Na Sona
Labarai
Farashin buhun barkono yayi tashin Gwauron zabi yakai naira ₦150,000
Photo of Mr HausaLoaded Mr HausaLoaded1 day ago0 2 minutes read
Facebook X LinkedIn Tumblr Reddit WhatsApp Telegram
Kayan Abinci
Buhun Barkono ya kai Naira 150,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 89,000 ja – 89,000
2- Buhun Gero – 79,000
3- Buhun Maiwa – 79,000
4- Buhun Gyadar kulli – 125,000 kwankwasa – 41,000 gyadar iri – 130,000
5- Buhun Wake manya – 150 kanana 140,000 ja – 130,00
6- Buhun Waken suya – 81,500
7- Buhun Kanwa – 17,000
8- Buhun Alabo – 63,000
9- Buhun Barkono – 150,000
10- Buhun Aya kanana – 110,000
Related Articles
Ba zan damu ba idan wani gwamnan ya zo ya cire ni — Sarkin Kano Sanusi ll
4 hours agoRarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi
Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi
1 day agoHisbah ta rufe Otel na New Palace dake Katsina
Hisbah ta rufe Otel na New Palace dake Katsina
1 day ago
Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 78,000_80,000
2- Buhun Dawa – 72,000
3- Buhun Gero – 75,000 Dauro – 76,000
4- Buhun Shinkafa – 140,000
5- Buhun Gyada tsaba’yar zamfara – 140,000 Mai zabuwa – 150,000 Mai bawo – 28,000_29,000
6- Buhun Waken suya – 80,000_82,000
7- Buhun Wake – 140,000 _ 145,000
8- Buhun Alkama – 88,000_90,000
9- Buhun Barkono – 150,000
10- Buhun irin Tarugu Tiya – 50,000
11- Buhun Goro fari marsa – 31,000 menu – 13,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 89,000 2- Buhun Gero – 80,000
3- Buhun Dawa – 80,000
4- Buhun Gyadar kulli tsaba – 115,000 Mai bawo – 35,000
5- Buhun shinkafa – 100,000
6- Buhun Wake – 115,000
7- Buhun waken suya – 85,000
8- Buhun Albasa – 39,000
9- Buhun Tattasai kauda – 135,000
10- Buhun Sobo – 30,000
11- Buhun Barkono – 120,000
Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 90,000
2- Buhun Dawa – 88,000
3- Buhun Gero – 79,000 51,000 Dauro – 70,000
4- Buhun Gyada – 150,000
5- Buhun Wake – 150,000
6- Buhun Waken suya – 88,000
7- Buhun Barkono – 110,000
8- Buhun Tarugu – 100,000
9- Buhun Albasa – 38,000
10- Buhun Alabo – 75,000
11- Buhun Garin kwaki – 45,000
12- Buhun Dussa Fara – 27,000 ja – 18,500
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 85,000
2- Buhun Dawa – 75,000
3- Buhun Gero – 82,000 Dauro – 82,000
4- Buhun Gyada – 120,000 Mai bawo – 33,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 130,000 _ 135,000 shanshera – 55,000
6- Buhun Wake – 160,000
7- Buhun waken suya – 79,000
8- Buhun Tumatur kauda – 90,000 _ 100,000
9- Buhun Alabo – 90,000
10- Buhun Alkama – 95,000
11- Buhun Barkono – 110,000 _ 120,000
12- Buhun Dankali – 42,000
13- Buhun Albasa – 55,000
14- Buhun Kubewa – 45,000
15- Buhun Tarugu – 100,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 83,000 _ 85,000
2- Buhun Dawa – 75,000 _ 78,000
3- Buhun Gero – 76,000
4- Dauro – 76,000_77,000
5- Buhun wake – 173,000 _ 176,000
6- Buhun waken suya – 80,000
7- Buhun Shinkafa tsaba – 130,000 _ 140,000 samfarera – 55,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.